Gwamna Matawalle Na Jihar Zamfara Ya Gaisa Da Kuturu - Ibrahimatics Themes 2 Gwamna Matawalle Na Jihar Zamfara Ya Gaisa Da Kuturu | Ibrahimatics Themes 2

Saturday, November 9, 2019

Gwamna Matawalle Na Jihar Zamfara Ya Gaisa Da Kuturu

INUWA BA KI KYAMAR KOWA

Allah Sarki Gwamnan da ba ya kyamar al'umma. Idan mai karatu ya lura, a nan Gwamnan jihar Zamfara ne yake gaisawa da wani Bawan Allah wanda Allah ya jarabta da cutar kuturta. Inda suke gaisawa bisa girmamawa da darajawa.
cigaba da karatu »

You Might Also Like:

UNIT MATCHED CONTENT DI SINI

0 Comments