DAN UWA RABIN JIKI Shugaba Buhari Ya Taya Dan Uwansa Na Jini Kuma Amininsa, Mamman Daura Murnar Cika Shekaru 80 A Duniya. cigaba da karatu »
Read More
Saturday, November 9, 2019
Gwamna Matawalle Na Jihar Zamfara Ya Gaisa Da Kuturu
INUWA BA KI KYAMAR KOWA Allah Sarki Gwamnan da ba ya kyamar al'umma. Idan mai karatu ya lura, a nan Gwamnan jihar Zamfara ne yake gaisaw...
Read More
Yawaitar Satar Yaran Kano : Satkin Bichi ya je Rangadi Jihohin Inyamurai domin ceto Yaran da aka Sace
Mai martaba Sarkin Bichi Alh Aminu Ado Bayero ne yake rangadi a jihohin Kudu maso gabas (jihohin Inyamurai). Inda yake tattataunawa da gwamn...
Read More
Hazikin Soja Ya Rasu A Fagen Daga A Maiduguri
INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN Mun yi rashin jajirtaccen hazikin jami'in soja ya rasu fagen yaki da miyagu 'yan ta'...
Read More
Kowa Tuba dan Wuya ba lada: Boko Haram 16 sun mika wuya bayan da makamansu suka kare
Hukumar sojin Najeriya ta bayyana yanda wasu mayakan kungiyar Boko Haram suka mika wuya bayan da makamansu suka kare yayin artabu da Sojoji....
Read More
Hotunan Wata 'yar Arewa tana wanka a kudiddifin Ninqaya sun jawo cece-kuce sosai
Wadannan hotunan wata matashiyace da ta saka a shafinta na Twitter inda aka ga tana ninkaya a kudiddifin Ninkaya, hotunan sun dauki Hankula ...
Read More
Dalibi Bakatsine ya gabatar da lambar Yabo guda 13 day samu daga Jami'ar ABU ga Basaraken garinsu
Dr. Murtala Saleh Dandashire, a lokacin da yake gwadawa Hakimin Ketare, Bello Muhammad Bello kyautuka goma sha uku da ya samu, daga Jami...
Read More
Subscribe to:
Posts (Atom)
