Dalibi Bakatsine ya gabatar da lambar Yabo guda 13 day samu daga Jami'ar ABU ga Basaraken garinsu - Ibrahimatics Themes 2 Dalibi Bakatsine ya gabatar da lambar Yabo guda 13 day samu daga Jami'ar ABU ga Basaraken garinsu | Ibrahimatics Themes 2

Saturday, November 9, 2019

Dalibi Bakatsine ya gabatar da lambar Yabo guda 13 day samu daga Jami'ar ABU ga Basaraken garinsu

Dr. Murtala Saleh Dandashire, a lokacin da yake gwadawa Hakimin Ketare, Bello Muhammad Bello kyautuka goma sha uku da ya samu, daga Jami'ar Ahmadu Bello da ke Zaria, a sashen koyan aikin likita kuma ya zamo dalibin da ya fi kowanne dalibi kwazo a sashen a wannan shekara ta 2019.
cigaba da karatu »

You Might Also Like:

UNIT MATCHED CONTENT DI SINI

0 Comments